Ma’aikatar Yada Labarai da Dabaru ta Jihar Akwa Ibom
Appearance
Ma’aikatar Yada Labarai da Dabaru ta Jihar Akwa Ibom | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | government agency (en) |
Ma’aikatar Yada Labarai da Dabaru ta Jihar Akwa Ibom Ita ce ma’aikatar gwamnatin jihar, wacce ke da iko ko alhakin tsarawa, da aiwatar da manufofin jihar kan Labarai da Dabaru.[1][2]
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]An kafa Ma’aikatar Watsa Labarai da Dabaru ta Jihar Akwa Ibom a watan Satumban 1987, inda Mista Moses Ekpo ya zama Kwamishinanta na Majagaba. Mista Moses Ekpo shi ne mataimakin gwamna mai ci.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Government, Akwa Ibom State. "Ministry of Information & Communications". akwaibomstate.gov.ng. Archived from the original on 2017-02-27. Retrieved 2017-02-26.
- ↑ Government, Akwa Ibom State. "Profile of the Hon. Commissioner for Information and Strategy, Mr. Charles Udoh". akwaibomstate.gov.ng. Archived from the original on 2017-02-27. Retrieved 2017-02-26.