Bukarest

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Globe icon.svgBukarest
București (ro)
Coat of arms of Bucharest (en)
Coat of arms of Bucharest (en) Fassara
Bucharest-Skyline-01.jpg

Inkiya Micul Paris da Paris of the Balkans
Wuri
Bucharest in Europe.png
 44°24′N 26°05′E / 44.4°N 26.08°E / 44.4; 26.08
Ƴantacciyar ƙasaRomainiya
Enclave within (en) Fassara Ilfov County (en) Fassara
Babban birnin
Romainiya (1989–)
Ilfov County (en) Fassara (1997–)
Yawan mutane
Faɗi 1,883,425 (2011)
• Yawan mutane 8,333.74 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 226 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Dâmbovița River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 70 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1459 (Gregorian)
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa Bucharest City Council (en) Fassara
• Mayor of Bucharest (en) Fassara Nicușor Dan (en) Fassara (29 Oktoba 2020)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 010011–062397
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00 (en) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2 RO-B
Wasu abun

Yanar gizo pmb.ro

Bukarest ko Bucarest ko Bucharest ko Bukares[1] (da harshen Romainiya București) birni ne, da ke a ƙasar Romainiya. Shi ne babban birnin ƙasar Romainiya. Bukarest yana da yawan jama'a 2,151,665 bisa ga jimillar 2020. An gina birnin Bukarest a shekara ta alib 1459. Shugaban birnin Bukarest Gabriela Firea ce.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.