Rum

Daga Wikipedia
(an turo daga Roma)
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Roma.

Roma birni ne, da ke a yankin Latium, a ƙasar Italiya. Shi ne babban birnin ƙasar Italiya kuma da babban birnin yankin Latium. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2010, jimilar mutane 2,877,215 (miliyan biyu da dubu dari takwas da saba'in da bakwai da dari biyu da sha biyar). An gina birnin Roma a karni na bakwai kafin haifuwan annabi Issa.