Belize

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Belize
Flag of Belize.svg Coat of arms of Belize.svg
Administration
Government constitutional monarchy (en) Fassara da parliamentary monarchy (en) Fassara
Head of state Elizabeth II
Capital Belmopan (en) Fassara
Official languages Turanci
Geography
BLZ orthographic.svg, LocationBelize.svg da Belize in its region.svg
Area 22966 km²
Borders with Guatemala (ƙasa) da Mexico
Demography
Population 374,681 imezdaɣ. (2017)
Density 16.31 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC−06:00 (en) Fassara
Internet TLD .bz (en) Fassara
Calling code +501
Currency Belize dollar (en) Fassara
belize.gov.bz
Tutar Belize.

Belize ko Belis[1] (da Turanci Belize, da Ispaniyanci Belice) ƙasa ce, da ke a nahiyar Amurka. Babban birnin ƙasar Belize Belmopan ne. Belize tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 22,966. Belize tana da yawan jama'a 385,854, bisa ga jimilla a shekarar 2018. Belize tana da iyaka da ƙasashen biyu: Mexico a Arewa da Guatemala a Yamma da Kudu. Belize ya samu yancin kanta a shekara ta 1981.

Daga shekara ta 1993, gwmanan ƙasar Belize Colville Young ne. Firaministan ƙasar Belize Dean Barrow ne daga shekara ta 2008.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.