Mexico (birni)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Mexico.

Mexico (lafazi: /mekesiko/) ko Ciudad de México (lafazi: /siyudad de mekesiko/) birni ce, da ke a ƙasar Mexico. Ita ce babban birnin ƙasar Mexico. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2014, Mexico tana da yawan jama'a miliyani ashirin. An gina birnin Mexico a shekara ta 1325, ƙarƙashin sunan Mēxihco-Tenōchtitlan (lafazi: /mekesiko tenotecitelan/).


Wikimedia Commons on Mexico (birni)

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.