Gishiri

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
yanyar jingin kasa dake dakko gishiri
Gishiri da sauran kayan hadi
gishiri beza
kamfanin gishiri da ma'aikata, ga gishiri nan a zube

Gishiri (Turanci: salt) wani nau'in sinadari ne, da ake amfani dashi a cikin abinci da ke kara dandano.

Gishiri yana da yawa a cikin ruwan teku. Budaddiyar teku tana da kusan gram 35 (1.2 oz) na daskararru a kowace lita na ruwan teku, salinity na 3.5%.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.