Tumatir
Tumatir | |
---|---|
![]() | |
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Solanales (en) ![]() |
Dangi | Solanaceae (en) ![]() |
Tribe | Solaneae (en) ![]() |
Genus | Solanum (en) ![]() |
jinsi | Solanum lycopersicum Linnaeus, 1753
|
General information | |
Tsatso |
tumatur da tomato juice (en) ![]() |












Tumatir ko tumatiri ko tumaturi Tomato kayan lambu ne da ake amfani da shi wajen haɗa kayan abinci.
Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]
Tarihi ya bayyana tumaturi an daɗe ana amfani dashi a wajen abinci duk da akwai yan kunan da basa iya noma shi.
Abinda ake da tumaturi[gyara sashe | gyara masomin]
Shi dai tumaturi gaba ɗaya ana amfani da shi ne wajen abinci walau ɗanyen shi ko kuma busasshen shi. [1]