Lambu
|
| |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na |
landscape (en) |
| Amfani |
pleasure (en) |
| Kyauta ta samu |
biotope of the year (en) |
| Karatun ta |
landscape architectural studies (en) |
| Hashtag (mul) | gardens |
| Depicted by (en) |
The imperial pleasure palace Schloss Hof, garden side (en) |
| Has characteristic (en) |
type of garden (en) |
| Amfani wajen |
gardener (en) |



Lambu wani guri ne wanda ake keɓewa dan yin shuke-shuke, ana shuka fulawa mai launin Kore acikin sa, domin samun ado aguri, sannan ana yin shuke-shuke na kayan marmari, kamar Mangwaro, Gwanda, Ayaba, da dai sauransu.[1][2][3][4] Lambu guri ne Wanda yake da nau'ika masu ban sha'awa, akwai lambu na Manoma, sai kuma lambun da ƴan ƙauye suke aikin lambu ba dan komai ba sai dan ya zama shine gurin samun abincin su da kuma kuɗin kashewarsu, lambu ana samun alheri acikinsa sosai, domin duk Wanda yake da lambu baya rabuwa da farin ciki a kodayaushe, ana Shiga cikinsa domin a huta kokuma ashiga domin a ɗauki hotuna, lambu yana da matuƙar farin jini agurin al'umma saboda launikan dake cikinsa masu ban sha'awa.[5][6][7][8][9] Sannan Lambu akan sameshi a wajen gida da kuma cikin gida. Ya zama Al'ada ga wadanda suke da hali ko arziki yin lambu a cikin gida. Lambu akan yi shi domin sana'a ko kuma waje na nishadi.[10][11][12]


Manazarta.
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://www.hausadictionary.com/lambu
- ↑ https://www.indifferentlanguages.com/words/vegetable_garden/hausa
- ↑ https://www.hausadictionary.com/vegetables
- ↑ BBC News Hausa. (2019, August 3). Gembu: Garin da ke samar da kayan marmari a Najeriya. https://www.bbc.com/hausa/labarai-49221946[permanent dead link]
- ↑ BPS. (n.d.). Cultivating wellbeing and mental health through gardening. British Psychological Society. https://www.bps.org.uk/psychologist/cultivating-wellbeing-and-mental-health-through-gardening
- ↑ https://www.community-gardening.org/what-are-the-mental-benefits-of-community-gardens/
- ↑ Real Simple. (2025, June 13). I joined a community garden this year—here’s everything I’ve learned so far. Real Simple. https://www.realsimple.com/benefits-of-joining-a-community-garden-11753715
- ↑ Rutgers NJAES. (n.d.). FS1366: Cultivating mental wellness: The impact of community gardens on emotional resilience. Rutgers Cooperative Extension. https://njaes.rutgers.edu/FS1366/
- ↑ Scott, T. L., Masser, B. M., & Pachana, N. A. (2020). Positive aging benefits of home and community gardening activities: Older adults report enhanced self‑esteem, productive endeavours, social engagement and exercise. SAGE Open Medicine, 8. https://doi.org/10.1177/2050312120901732
- ↑ FAO. (n.d.). Small home‑garden plots and sustainable livelihoods for the poor. Food and Agriculture Organization. https://www.fao.org/4/j2545e/j2545e02.htm
- ↑ https://www.fao.org/4/y5112e/y5112e04.htm
- ↑ Pristine Magazine. (2025). Nature’s comeback: How indoor gardens are redefining luxury living in 2025. Pristine Magazine. https://www.gaaya.net/post/nature-s-comeback-how-indoor-gardens-are-redefining-luxury-living-in-2025