Mangoro

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mangoro
drupe (en) Fassara da 'ya'yan itace
Mangos - single and halved.jpg
Tarihi
Mai tsarawa Mangifera indica (en) Fassara
an yanka don sha

Mangoro mango (Mangifera indica) Ɗan'ice ne mai zaƙi wadan ake samunsu daga maban-bantan bishiyoyi da ake kira da genus Mangifera, yawanci ana shuka su ne saboda ya'yansu.

Bishiyar mangwaro mai ƴa'ƴa

Kuma mangoro yana daga cikin kayan lambu ko kuma na marmari, haka kuma ganyen mangoro yana magunguna sosai da sassaƙen shi.ganyan mangoro na taimaka awjan yin shirace domin kawarda da cutar tyford a jikin dan adam [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Usman, Jamil (24 December 2019). "Hanyoyi guda 10 na yadda ake amfani da ganyen mangwaro wajen magani". legit hausa. Retrieved 2 July 2021.