Bishiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Wikidata.svgbishiya
organisms known by a particular common name (en) Fassara da habitat (en) Fassara
Sequoiadendron giganteum at Kenilworth Castle.jpg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na woody plant (en) Fassara da phanerophyte (en) Fassara
Bangare na phanerophyte (en) Fassara da daji
This taxon is source of (en) Fassara Katako
Karatun ta forestry science (en) Fassara da dendrology (en) Fassara
itace lokacin da suna danye
Bishiya
Bishiyoyi
Bishiyar mangoro
Bishiyaar gwaiva
Bishiyar lemo
bishiyar tuffa

Bishiya, itace, itaciya, ko kawai ice nau'in shuka ne dake girma da tsawo, kuma ana amfani dashi wurin abubuwa daban-daban.

Shine tsiro wacce take shekaru biyu ko sama da haka a ilimin kula da tsirrai wacce takeda turake na kututture dakuma rassa wadanda suke damfare da ita da ganyayyaki a mafiya yawan dangoginta. Awani bayanin itaciya tana kadai tuwa ga takurarren ma ana cewa, tsiro wacce ke da itace mai gwabi (bishiya) wadda take rika ko kasuwa ta hanyar shekaru da dama da tayi sannan tanayin tsawo mai nisa domin tsererenayar riskar rana sannan tana yin daruruwa dakuma dubbanin shekaru a duniya, awani ma ana kuma bishiyar kwakwa, gora, da ayaba suma itaciyace (bishiya). Bishiyoyi an kiyasta sunanan tun shekaru miliyon 370 dasuka gabata.

Bishiyoyi da ake sanyawa a gida

Kimanin rikakkun bishiyoyi miliyon uku ne a duniyar nan. Ana amfani da ita wajen yin kujeru, gadaje, gidaje, dabe, kofofi, rufin dakuna hura wuta, akushi, kofuna, farantai, kwatanniya, tirame, tabare, dadai sauransu.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]