Katako

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Katako
Arquitectura en madera.jpg
subclass oftissue, renewable resource, natural building material, plant material, sculpture material Gyara
material usedholocellulose, lignin, wood extractive Gyara
natural product of taxonBishiya Gyara
has qualityhygroscopy Gyara
used bywood carver, joiner, woodworker Gyara
described at URLhttps://www.fpl.fs.fed.us/documnts/pdf2013/fpl_2013_rowell002.pdf Gyara
Unicode character🪵 Gyara
recycling code50 Gyara
Ana samar da katako daga bishiya

Katako wani ice ne da aka gyara shi kuma ake samun sa daga jiki da tushen bishiya da wasu ire-iren itacen bishiyoyi. Katako abu ne dayake ginshiki ga jikin bishiya, wurin sanya bishiyar girma da fadi da kuma iya tsayuwa da kan kanta, itace ke aika ruwa da sauran abubuwan da bishiyar ke bukata a tsakankanin bishiyar da ganyakin ta da wasu sassa na bishiyar da tushen. Katako na iya daukan dukkanin wani abu da aka sarrafa shi da icen bishiya ko tushen ta sauran bangarorin bishiyoyi.

An jima ana amfani da Katako, tsawon shekaru dubunnai da suka wuce, amatsayin makamashi, kayan aikin gini, a wurin hada kayayyakin aiki da makamai, kayan dakin da littafi, da dai sauran su.

inda ake sarrafa katako

A shekara 2005, Karin samun bunkasan dajuka yakai 434 billion cubic meters, a inda kashi 47% cikin 100 na kasuwanci ne, kuma a matsayin abu yasasshe.