Makamashi
![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
physical quantity (en) ![]() ![]() ![]() |
Bangare na |
mass–energy equivalence (en) ![]() ![]() |
ISQ dimension (en) ![]() | |
Quantity symbol (LaTeX) (en) ![]() | da |
External data available at (en) ![]() | http://data.europa.eu/euodp/en/data/group/eurovoc_domain_100159 |
Has quality (en) ![]() |
nauyi, conservation of energy (en) ![]() ![]() |
Tarihin maudu'i |
history of energy (en) ![]() |
Recommended unit of measurement (en) ![]() |
joule (en) ![]() ![]() ![]() |
Makamashi shine duk wani abu da ake haɗa shi tare da wasu abubuwa domin su cakuɗu, su bayar da wuta ko wuta mai zafi ko Dan amfani dashi a wurin yin aiki. Ma'anar makamashi da fari anfara amfani dashi ne wurin ma'anar duk wani abu da ka iya bayar da chemical energy amma an daɗe da canja wurin nufin duk wani abu dake bayarda zafin wuta, kamar wutar nukiliya ta hanyar (via nuclear fission and nuclear fusion).
Zafin wutan da makamashi ke fitarwa sanadiyar cakuɗuwa da wasu abubuwan na canjawa zuwa mechanical energy hanyar, wasu lokutan zafin shima na zama dan dumamawa, dafa abinci ko heat engine, industrial processes.