Kafinta
Appearance
|
wood working profession (en) | |
|
| |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na |
woodworker (en) |
| Field of this occupation (en) |
carpentry (en) |
| Patron saint (en) |
Joseph (en) |
| Uses (en) |
gatari, SAW da woodworking tool (en) |


KAFINTA Kalman kafinta nanufin me sarrafa katako ko gyarasu zuwa nau'i daban daba na zamani, misali; gado,gujeru,durowa[ma'ajiyan kayan sawa] da sauran su kafinta; na taka muhimmin rawa arayuwan mu gurin sarrafamana kayan aikin gida da abun ajiya adaki da madafan abinci. Irin kayan da kafinta ke sarrafawa sun ahada da; Gado,kujeru,kujeran zama na aikin gida,durowa[ma'ajiyan kayan sawa],durowa na badafan abinci. da sauran su.
fassara kafinta english:carpenter arabic:al najar.[1]