Gatari
![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
hand tool (en) ![]() ![]() |
Name (en) ![]() | digka |
Amfani wajen |
lumberjack (en) ![]() ![]() |
MCN code (en) ![]() | 8201.40.00 |
Gatari wani kayan amfani ne da ake saran itace dashi a gida ko a daji [1] Wato dai shi gatari harkar datse-datse ake yi dashi. Hausawa sukanyi wata karin magana sukan ce "Idan mutum ya ce zai hadiye gatari sai ka rike masa kotar" wato idan ka hana mutum abu yace sai yayi sai ka barshi yayi. Ko kuma suce "Allah tsari gatari da saran shuka" [2] wato Allah ya kiyaye inyi kaza da kaza.