Gida
Jump to navigation
Jump to search
![]() | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
building (en) ![]() |
Kayan haɗi |
building material (en) ![]() |
Amfani |
home (en) ![]() ![]() |
Gida ko Muhalli shi ne wurin da Dan'adam keyi dan zamansa wato rayuwa a ciki, wanda yakan ajiye abubuwan amfani domin rayuwa acikinta. kamar su gado Wanda mutum ke kwanciya, kujera domin Zama, da dai sauransu, gida kwara daya kenan gidaje kuma dayawa. Munada ire-Iren ginin gida guda uku akwai gidan sama(wato bene), da gidan Kasa, da kuma gidan rami. Gida dai katangu ne suke zagaye dashi da rufi a samansa duk domin kariya daga zafin rana, iska maikarfi, ruwan sama koma wani abu da zai iya kawo cutar da dan'adam. ana iya kiranshi da muhalli Abdulrauf lawan saleh sarkin yakin arewa ne ya wallafa