Daji

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Daji
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Biophysical environment

Daji ko Jeji wani gurine Wanda halittu musamman dabbobi da dama suke rayuwa a cikisa, abubuwan da suke rayuwa a daji, akwai dabbobi masu bantsoro da kuma masu bam mamaki, sannan kuma akwai tsuntsaye,da kwari,sannan akwai sojoji (Army), da 'yan ta'adda da kuma fulani. Sannan daji wani gurine wanda yake da matukar hadarin gaske wajen shigarsa idan har bakasan yadda yakeba,saboda gurine me duhun bishiyoyi da ciyayi da kwazazzabo da kuma manyan duwatsu,gurine Wanda ba a rabashi da Aljanu da Macizai da sauran abubuwan cutarwa,akan iya samun komai acikin daji Alkairi da kuma sharri.

Kare Muhalli[gyara sashe | gyara masomin]

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]