Dawa
Jump to navigation
Jump to search
Dawa | |
---|---|
![]() | |
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Poales (en) ![]() |
Dangi | Poaceae (en) ![]() |
Tribe | Andropogoneae (en) ![]() |
Genus | Sorghum (en) ![]() |
jinsi | Sorghum bicolor Moench,
|
General information | |
Tsatso |
sorghum (en) ![]() |
Dawa dai wata ƙwayar abinci ce da ake nomawa musamman a yankin arewacin nigeria.
Tarihi[gyara sashe | Gyara masomin]
Tarihi ya nuna tun karnin baya ake noma dawa a duniya har zuwa yanzun ana nomata.
Ire-iren dawa[gyara sashe | Gyara masomin]
Dawa dai ta kasu kashi-kashi, akwai Farar dawa Jar dawa Shudiyar dawa Kuma dukkanin wa'innan na'ikan dawar har yanzun ana noma su. [1]