Killang Hill
Appearance
| Abubuwan jan hankali ga masu yawon bude ido da tudu | ||||
| Bayanai | ||||
| Bangare na | Afirka, Najeriya da Jihar Gombe | |||
| Laƙabi | Killang Hill | |||
| Nahiya | Afirka | |||
| Ƙasa | Najeriya | |||
| Kasancewa a yanki na lokaci |
West African Time Zone (en) | |||
| Harshen da aka yi amfani da shi |
Hausa da Tangale (en) | |||
| Street address (en) | P7XW+47, 770102, Boh, Gombe | |||
| Lambar aika saƙo | 770102 | |||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jihar Gombe | |||
| Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Kaltungo | |||


Killang Hill,wani tudu ne a Arewa maso Gabashin Najeriya. Yana cikin kauyen Popandi da ke Kaltungo a jihar Gombe. Ana amfani da wurin don noma, farauta, da yawon shakatawa.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
