Jerin Jihohi Najeriya dangane da Ma'aunin Cigaban Jama'a

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jerin Jihohi Najeriya dangane da Ma'aunin Cigaban Jama'a
jerin maƙaloli na Wikimedia

Wannan shafi ya kunshi jerin sunayen jihohin Najeriya dangane da kididdigar Cigaban Jama'a (HDI), gami da Babban Birnin Tarayya. Jeri na farko daga Jami'ar Radboud Nijmegen ya jera jihohi ta hanyar salon bincike na HDI na duniya. Jeri na biyu ya jaera jihohin ta hanyar tsarin nasu daga Shirin Cigaba na Majalisar Dinkin Duniya.

Jerin (2019, Jami'ar Radboud)[gyara sashe | gyara masomin]

Jihohin Najeriya bisa ma'aunin ci gaban jama'a a shekara ta 2019, gami da Babban Birnin Tarayya. An kuma lissafi da ƙasa da ke da kwatankwacin daraja a shekara guda.[1]

Jihohin Najeriya HDI har zuwa 2019
Daraja Jiha HDI (2019)
Matsakaicin ci gaban ɗan adam
1 Legas 0.686
2 Ogun 0.675
3 Anambara 0.668
4 Delta 0.667
5 Bayelsa 0.655
6 Imo 0.653
Rivers 0.653
8 Babban Birnin Tarayya 0.651
Abiya 0.650
10 Enugu 0.645
11 Oyo 0.637
12 Edo 0.632
13 Ekiti 0.619
Cross River 0.619
Osun 0.619
16 Ondo 0.615
17 Akwa Ibom 0.613
18 Binuwai 0.609
19 Nasarawa 0.581
20 Kwara 0.576
Ebonyi 0.575
22 Plateau 0.569
23 Kogi 0.563
Ƙananan ci gaban ɗan adam
-  Nijeriya</img> Nijeriya (matsakaicin) 0.539
24 Borno 0.517
25 Kaduna 0.516
26 Taraba 0.506
27 Adamawa 0.488
28 Nijar 0.488
Kano 0.487
30 Katsina 0.456
31 Bauchi 0.429
32 Zamfara 0.420
33 Jigawa 0.415
34 Gombe 0.412
35 Yobe 0.368
36 Sokoto 0.340
37 Kebbi 0.339

Jerin (2016, UNDP)[gyara sashe | gyara masomin]

Jihohin Najeriya bisa ga ma'aunin cigaban jama'a tun daga shekarar 2016, gami da babban birnin tarayya.[2]

Rank State HDI (2016) Longevity Index Education Index GNI per capita

(in USD)
1 Lagos 0.652 0.459 1.007 7,972
2 Federal Capital Territory 0.629 0.506 0.815 8,174
3 Bayelsa 0.591 0.475 0.926 3,441
4 Akwa Ibom 0.564 0.491 0.905 2,259
5 Ekiti 0.561 0.522 0.894 1,898
6 Delta 0.556 0.459 0.906 2,408
7 Cross River 0.551 0.538 0.857 1,720
8 Ogun 0.549 0.522 0.780 2,297
9 Rivers 0.542 0.427 0.922 2,264
10 Abia 0.541 0.506 0.881 1,629
10 Enugu 0.541 0.506 0.894 1,573
12 Edo 0.530 0.475 0.849 1,798
13 Imo 0.518 0.522 0.916 1,080
14 Osun 0.512 0.506 0.855 1,225
15 Kwara 0.511 0.506 0.697 1,910
 Nijeriya 0.511 0.459 0.797 1,756
16 Nasarawa 0.506 0.475 0.786 1,562
17 Ondo 0.500 0.506 0.871 1,031
18 Anambra 0.471 0.443 0.921 860
19 Plateau 0.463 0.411 0.766 1,261
20 Benue 0.462 0.427 0.806 1,053
21 Taraba 0.461 0.427 0.755 1,178
22 Kogi 0.451 0.411 0.857 883
23 Oyo 0.440 0.491 0.683 851
24 Ebonyi 0.434 0.443 0.763 788
25 Adamawa 0.429 0.364 0.661 1,369
26 Kaduna 0.404 0.396 0.642 885
27 Gombe 0.401 0.443 0.492 1,113
28 Niger 0.399 0.475 0.560 772
29 Kebbi 0.382 0.506 0.396 988
30 Jigawa 0.360 0.427 0.431 841
31 Kano 0.359 0.427 0.496 676
32 Zamfara 0.339 0.475 0.424 575
33 Borno 0.328 0.364 0.587 475
34 Yobe 0.325 0.380 0.330 967
35 Bauchi 0.323 0.396 0.415 626
36 Katsina 0.303 0.459 0.440 400
37 Sokoto 0.291 0.475 0.334 448

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Sub-national HDI - Subnational HDI - Global Data Lab". globaldatalab.org. Retrieved 2020-02-27.
  2. National Human Development Report 2018" (PDF).

Template:NigerianStateListsTemplate:Subnational entities by Human Development Index