Jihar Arewa ta Gabas
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | ||||
Babban birni | Maiduguri | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Arewacin Najeriya | ||||
Ƙirƙira | 27 Mayu 1967 | ||||
Rushewa | 3 ga Faburairu, 1976 | ||||
Ta biyo baya | Jihar Bauchi, Jihar Borno da Jihar Gongola |
Jihar Arewa-maso-Gabas tsohuwar yanki ce ta mulkin Najeriya. An kirkire ta ne a ranar 27 ga watan Mayun 1967 daga sassan Yankunan Arewa. Babban birnin Jihar itace birnin Maiduguri. Yankin Arewa-maso-gabas ta shahara wajen noma da isasshen abinci.[ana buƙatar hujja]
A ranar 3 ga watan Fabrairun 1976 aka raba jihar zuwa jihohin Bauchi, Borno da Gongola. Daga baya an cire jihar Gombe daga Jihar Bauchi, jihar Yobe daga Borno sannan yankin Gongola ta rabu zuwa jihar Taraba da Adamawa.[1]
Gwamnonin jihohin Arewa maso Gabas[gyara sashe | gyara masomin]
- Musa Usman ( tsakanin 28 May 1967 – Yuli 1975)
- Muhammadu Buhari (daga July 1975 - Fabrairu 1976)
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ "This is how the 36 states were created". Pulse Nigeria. 2017-10-24. Retrieved 2021-07-12.