Helon Habila
![]() | |
---|---|
| |
Rayuwa | |
Haihuwa | Kaltungo, 1967 (55/56 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta |
University of East Anglia (en) ![]() Jami'ar Jos |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a |
maiwaƙe, marubuci da university teacher (en) ![]() |
Employers |
George Mason University (en) ![]() University of East Anglia (en) ![]() Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Tarayya, Bauchi Bard College (en) ![]() |
Muhimman ayyuka |
Waiting for an Angel (en) ![]() Oil on Water (en) ![]() |
Kyaututtuka |
gani
|
Helon Habila Ngalabak (an haife shi a watan Nuwamba na shekarar 1967) marubuci ne ɗan Najeriyar wanda rubuce-rubucen sa suka ci kyaututtuka da dama, ciki har da kyautar Caine a 2001. Ya yi aiki a matsayin malami kuma ɗan jarida a Nijeriya kafin ya koma Ingila a 2002, inda ya kasance Babban Malamin Chevening a Jami'ar East Anglia. A yanzu yana koyar da rubuce-rubuce a Jami'ar George Mason, Washington, DC.
Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]
An haifi Helon Habila a garin Kaltungo, jihar Gombe, Najeriya. Yayi karatun Turanci da Adabin Turanci a Jami’ar Jos sannan yayi lakca na tsawon shekaru uku a Federal Polytechnic, Bauchi. A shekarar 1999 ya je Legas ya rubuta wa mujallar Hints, inda ya koma jaridar Vanguard a matsayin Editan Adabi.
A 2016 an nada shi shugaban kwamitin alkalai na kyautar Etisalat ta 2016 akan Adabi.
Wasu littattafan[gyara sashe | gyara masomin]
- Prison Stories (2000), Epik Books
- Waiting for an Angel: A Novel (2004), Penguin Books. ISBN 0-14-101006-1
- New Writing 14 (2006), Granta Books
- Measuring Time: A Novel (2007), W. W. Norton & Company. ISBN 0-393-05251-6.
- Dreams, Miracles, and Jazz: An Anthology of New Africa Fiction (2007),
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
http://www.transculturalwriting.com/radiophonics/contents/writersonwriting/helonhabila/index.html https://www.theguardian.com/books/2001/jul/26/fiction.awardsandprizes http://www.helonhabila.com/bio Archived 2021-01-23 at the Wayback Machine http://www.litencyc.com/php/speople.php?rec=true&UID=12275