Farfesa Aliyu Usman El-Nafaty MBBCH FWAS FICS OFR[1](an haifeshi a ranar 25 ga watan Disamba[2] shekarar 1960), a garin Nafada[3] ta jihar Gombe[4]. Farfesa ne ta fanin ciki da lafiyar mata.Yayi aiki da Jami'ar jihar Maiduguri a matsayin lakcahara a shekara ta 1989 har yakai matakin farfesa.
Aliyu El-Nafaty ya samu lambar yabo na Fellowship of the West African College of Surgeons in 1994, da kuma Fellowship of International College of Surgeons
Ya lashe kyautar John D. and Catherine T. MacArthur Foundation Research Grant on Leadership Development in 1996.[6]
Aliyu Usman El-NafatyYa samu lambar girma na OFR daga Shugaba Muhammadu Buhari a shekarar 2022[1]