Jerin Jihohin Najeriya dangane da faɗin ƙasa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jerin Jihohin Najeriya dangane da faɗin ƙasa
jerin maƙaloli na Wikimedia

Wannan teburi ya jero jihohi 36 na Najeriya dangane fadin kasarsu.

Daraja Jiha km²
1 Jihar Neja 76,363
2 Jihar Borno 70,898
3 Jihar Taraba 54,473
4 Jihar Kaduna 15,053
5 Jihar Bauchi 45,893
6 Jihar Yobe 45,502
7 Jihar Zamfara 39,762
8 Jihar Adamawa 36,917
9 Jihar Kwara 36,825
10 Jihar Kebbi 36,800
11 Jihar Benue 34,059
12 Jihar Filato 30,913
13 Jihar Kogi 29,833
14 Jihar Oyo 28,454
15 Jihar Nasarawa 27,117
16 Jihar Sokoto 25,973
17 Jihar Katsina 24,192
18 Jihar Jigawa 23,154
19 Jihar Cross River 20,156
20 Jihar Kano 20,131
21 Jihar Gombe 18,768
22 Jihar Edo 17,802
23 Jihar Delta 17,698
24 Jihar Ogun 16,762
25 Jihar Ondo 15,500
26 Jihar Rivers 11,077
27 Jihar Bayelsa 10,773
28 Jihar Osun 9,251
- Babban Birnin Tarayya 7,315
29 Jihar Enugu 7,161
30 Jihar Akwa Ibom 7,081
31 Jihar Ekiti 6,353
32 Jihar Abia 6,320
33 Jihar Ebonyi 5,670
34 Jihar Imo 5,530
35 Jihar Anambra 4,844
36 Jihar Legas 3,345

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

  • World Gazetteer at archive.today (archived 2013-01-05)

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

Template:NigerianStateLists