Gbagyi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Gbagyi people
ƙabila
ƙasaNajeriya Gyara

Gbagyi mutanen Gbagyi yan asalin Nijeriya ne kuma mazauna jihohi ne daban-daban dake kasar kamar Kaduna, Abuja da sauransu. Mutanen Gbagyi yawancinsu manoma ne kuma su ake Kira a harshen Hausa da Gwari ko Gwarawa.