Shiroro
Appearance
Shiroro | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar Neja | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 5,015 km² |
Shiroro Na daga cikin Kananan Hukumomin dake Jihar Neja a Nijeriya dake da manyan unguwanni goma sha biyar sun hada da
1.Allawa, 2.Bangajiya, 3.Bassa/kukoki, 4.Egwa/gwada 5.Erena, 6.Galkogo 7.Gurmana, 8.Gussoro, 9.Kato, 10.Kushaka/kurebe, 11.Kwaki/chukuba, 12.Manta, 13.Pina, 14.She, da kuma 15.Ubandoma
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.