Obi (Nasarawa)
Appearance
(an turo daga Obi, Jihar Nasarawa)
Obi | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar Nasarawa | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 967 km² |
Obi ƙaramar hukuma ce, kuma ta kasance ɗaya daga cikin Kananan hukumomin dasuke a jihar Nasarawa wanda ke a shiyar tsakiyar kasar ta Nijeriya.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.