Kira

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Kira

Kira sana'ace data kunshi amfani da karafa ko dalma wurin yin kyere kyeren kayayyakin amfani a gida, gona, wurin yaki da sauransu. Abubuwan da makyera a garuruwan Hausawa sukafi kyerawa sune kamar, wuka, sulke, Manjagara, gatari,fatanya, adda dasauransu. wannan ne yasa ne yasa aikin kira take da mahimmanci ga al'umman Hausawa, idan aka kwatanta irin kayayyakin dasuke kyerawa ta hanyar kira, duk kusan kayayyaki ne masu amfani sosai musamman a zamanin da suka gabata, yayin da babu cigaba sosai a duniya.