Odisha

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Odisha
ଓଡ଼ିଶା
Administration
Head of state Ganeshi Lal (en) Fassara
Capital Bhubaneswar (en) Fassara
Official languages Odia (en) Fassara
Geography
Orissa in India (disputed hatched).svg
Area 155707 km²
Borders with Bengal ta Yamma, Jharkhand, Chhattisgarh da Andhra Pradesh
Demography
Population 41,974,218 imezdaɣ. (2011)
Density 269.57 inhabitants/km²
Other information
odisha.gov.in
Taswirar yankunan jihar Odisha.

Odisha jiha ce, da ke a Arewa maso Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 155,707 da yawan jama’a 45,989,232 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1936. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Bhubaneswar ne. Ganeshi Lal shi ne gwamnan jihar. Jihar Odisha tana da iyaka da jihohin huɗu: Bengal ta Yamma da Jharkhand a Arewa, Chhattisgarh a Yamma da Andhra Pradesh a Kudu.