Bihar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgBihar
बिहार (hi)
Bihar (en)
Seal of Bihar.svg
Mahabodhitemple.jpg

Suna saboda Vihara (en) Fassara
Wuri
Bihar in India (claimed and disputed hatched).svg
 25°N 85°E / 25°N 85°E / 25; 85
ƘasaIndiya

Babban birni Patna (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 103,804,637 (2011)
• Yawan mutane 1,102.39 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 94,163 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Tapasa vai Ganga (en) Fassara
Ƙirƙira 22 ga Maris, 1912
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Bihar Legislative Assembly (en) Fassara
Gangar majalisa Bihar Legislature (en) Fassara
• Shugaban ƙasa Ram Nath Kovind (en) Fassara
• Chief Minister of Bihar (en) Fassara Nitish Kumar (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 800XXX - 855XXX
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2 IN-BR
Wasu abun

Yanar gizo bihar.gov.in
Taswirar yankunan jihar Bihar.

Bihar jiha ce, da ke a Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 94,163 da yawan jama’a 104,099,452 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1950. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Patna ne. Phagu Chauhan shi ne gwamnan jihar. Jihar Bihar tana da iyaka da jihohin uku (Uttar Pradesh a Yamma, Bengal ta Yamma a Gabas, Jharkhand a Kudu) da ƙasar ɗaya (Nepal a Arewa).