Uttar Pradesh

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Uttar Pradesh
Varanasiganga.jpg
state of India
farawa26 ga Janairu, 1950 Gyara
native labelउत्तर प्रदेश, اتر پردیش Gyara
yaren hukumaHarshen Hindu, Urdu Gyara
ƙasaIndiya Gyara
babban birniLucknow Gyara
located in the administrative territorial entityIndiya Gyara
coordinate location26°51′0″N 80°54′36″E Gyara
geoshapeData:India/Uttar Pradesh.map Gyara
shugaban ƙasaRam Naik Gyara
office held by head of governmentChief Minister of Uttar Pradesh Gyara
shugaban gwamnatiYogi Adityanath Gyara
majalisar zartarwaCouncil of Ministers of Uttar Pradesh Gyara
legislative bodyUttar Pradesh Legislature Gyara
owner ofFaizabad Sports Complex Gyara
coextensive withUttar Pradesh Gyara
official websitehttp://www.up.gov.in/ Gyara
geography of topicgeography of Uttar Pradesh Gyara
licence plate codeUP Gyara
category for mapsCategory:Maps of Uttar Pradesh Gyara
Taswirar yankunan jihar Uttar Pradesh.

Uttar Pradesh jiha ce, da ke a Arewacin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 243,290 da yawan jama’a 199,812,341 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1950. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Lucknow ne. Anandiben Patel shi ne gwamnan jihar. Jihar Uttar Pradesh tana da iyaka da jihohin da yankunan tara (Rajasthan a Yamma, Haryana, Himachal Pradesh da Delhi a Arewa maso Yamma, Uttarakhand a Arewa, Bihar a Gabas, Madhya Pradesh a Kudu, Jharkhand da Chhattisgarh a Kudu maso Gabas) da ƙasa ɗaya (Nepal a Arewa).