Harshen Hindu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Hindu
yaren Hindu

Harshen Hindu: Kalman Hindu a yaran hindu na nufin "ruwa mai yawan gaske" wanda ya hada da koramu da kuma teku, an samo kalman ne daga sashen yaran hindu da ake kira da Indo aryan da kuma Sanskrit a yaran hindu ana kiran masu yaran da suna "Hindusvan" wanda a yaran hausa muke kiran su da suna "Yan india" harshen yaran hindu yare ne mai zaman kansa , kuma suna da cikakkiyar haruffa da suke rubutu da ita, sai dai cu danya su da yaran larabci tasa yaran sun aro wasu kalmomi daga yaren kuma suma larabci suka wasu kalmomi daga wurinsu misali Muhabbatein(hindu) a yaren hindu na nufin soyayya haka ma Mahabbat(larabci) na nufin soyayya da sauran kalmomi kaman irin su salam,dunya da dai sauransu.yaren hindu shine yare na biyu a duniya da kuma yanken asia wanda aka fi yin magana dashi bayan yaran China wato(Mandarin). kuma al`umar yan india sune mutanen da suka fi kowa yawa a duniya bayan al`umar china.sai dai yawancin masu jin yaren yan kasar india ne ba kamar yaran turanci ba da ake samun wasu yan kasa masu jin yaren. harshen hindu yarene da ake san koyo a sassan duniya a dalilin kallan fina-finan kampanin film na Bollywood.yawan cin mutane na san koyan harshen ne dan san jin abunda suke nufi na ma`anoni a fina-finan su wasu kuma domin kasuwanci. [1][2]

MANAZARTA[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Jeffery D. Long (2007), A Vision for Hinduism, IB Tauris, Template:ISBN, pages 35–37
  2. Lloyd Ridgeon (2003). Major World Religions: From Their Origins To The Present. Routledge. pp. 10–11. ISBN 978-1-134-42935-6. ,"