Andhra Pradesh

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Andhra Pradesh
आंध्र प्रदेश
ஆந்திரப் பிரதேசம்
ఆంధ్ర ప్రదేశ్
ಆಂಧ್ರ ಪ್ರದೇಶ
ଆନ୍ଧ୍ର ପ୍ରଦେଶ
Administration
Head of state E. S. L. Narasimhan (en) Fassara
Capital Hyderabad
Official languages Talgu
Geography
Andhra Pradesh in India.svg
Area 275068 km²
Borders with Odisha, Karnataka, Tamil Nadu, Telangana, Puducherry (yanki), Chhattisgarh da Maharashtra
Demography
Population 49,386,799 imezdaɣ. (2014)
Density 179.54 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+05:30 (en) Fassara
ap.gov.in
Taswirar yankunan jihar Andhra Pradesh.

Andhra Pradesh jiha ce, da ke a Kudancin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 162,975 da yawan jama’a 49,386,799 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Babban birnin jihar, Amaravati ne. Birnin mafi girman jihar, Visakhapatnam ne. Biswabhusan Harichanda shi ne gwamnan jihar. Jihar Andhra Pradesh tana da iyaka da jihohin biyar: Chhattisgarh da Odisha (a Arewa maso Gabas), Karnataka (a Yamma), kuma da Tamil Nadu (a Kudu).