Visakhapatnam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Visakhapatnam.

Visakhapatnam birni ne, da ke a jihar Andhra Pradesh, a ƙasar Indiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, akwai jimilar mutane 2,035,922. An gina birnin Visakhapatnam a karni na sha ɗaya bayan haifuwan annabi Issa.