Damisa
Damisa | |
---|---|
![]() | |
Conservation status | |
![]() Vulnerable (en) ![]() | |
Scientific classification | |
Kingdom | Animalia |
Phylum | Chordata (en) ![]() |
Class | mammals (en) ![]() |
Order | Carnivora (en) ![]() |
Dangi | Felidae (en) ![]() |
Genus | Panthera (en) ![]() |
jinsi | Panthera pardus Linnaeus, 1758
|
Geographic distribution | |
![]() | |
General information | |
Pregnancy | 9 Rana da 1 |
Babban tsaton samun abinci |
ungulate (en) ![]() ![]() |
Habitat |
shrubland (en) ![]() |
Bite force quotient | 94 |
Damisa (Panthera pardus) ta na a rukunin dabbobi masu rayuwa a saman kasa kuma a daji ba cikin Mutane ba wato dabbobin da ake kira dabbobin gida sannan kuma Damisa ta kasance dai a rukunin dabbobin nan da ake kira carnivores wato dabbobi ma su cin nama, sannan kuma naman na yan uwansu dabbobi har da Mutane idan ta kama. Ana mata lakabi da kirari kala-kala: Babbar mage, Ki sabo, raina kama kaga gayya, inji kirarin Hausawa.