Kyanwa
Appearance
Kyanwa | |
---|---|
Scientific classification | |
Class | mammal (en) |
Order | Carnivora (en) |
Dangi | Felidae (en) |
Genus | Felis (en) |
Jinsi | Felis silvestris (mul) |
subspecies (en) | Felis silvestris catus Schreber, 1775
|
Kyanwa ko Mage ko Mussa da Hausar Zamfarawa (Felis catus)
kyanwa dai wata dabba ce cikin dabbobi Waɗanda ake ajiye su a mastayin dabbobin gida. Waɗanda ba dan aci ake kiwon su ba, sai don nishaɗi.[1]
Tana kyawata muhalli
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Usman, Jamil (18 January 2020). "Amfanin kiwon mage a gida ga mutane, Nishadi, maganin ƙananan dambibi Kamar su ɓera". Legit.Hausa.ng. Retrieved 10 October 2021.