Sikkim

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Sikkim
सिक्किम
Sikkim
Seal of Sikkim greyscale.png
Administration
Head of state Shriniwas Dadasaheb Patil (en) Fassara
Capital Gangtok (en) Fassara
Geography
Sikkim in India (claims hatched).svg
Area 7096 km²
Borders with Bengal ta Yamma
Demography
Population 611,000 imezdaɣ. (2011)
Density 86.1 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+05:30 (en) Fassara
sikkim.gov.in
Taswirar yankunan jihar Sikkim.

Sikkim jiha ce, da ke a Arewa maso Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 7,096 da yawan jama’a 610,577 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1975. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Gangtok ne. Ganga Prasad shi ne gwamnan jihar. Jihar Sikkim tana da iyaka da jiha ɗaya (Bengal ta Yamma a Kudu), da ƙasashen uku (Sin a Arewa da Arewa maso Gabas, Bhutan a Gabas, Nepal a Yamma).