Mizoram

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Mizoram
Seal of Mizoram.svg
Administration
Head of state Nirbhay Sharma (en) Fassara
Capital Aizawl (en) Fassara
Geography
Mizoram in India (claimed and disputed hatched).svg
Area 21081 km²
Borders with Assam, Tripura da Manipur
Demography
Population 1,097,206 imezdaɣ. (2011)
Density 52.05 inhabitants/km²
Other information
mizoram.nic.in
Taswirar yankunan jihar Mizoram.

Mizoram jiha ce, da ke a Arewa maso Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 21,081 da yawan jama’a 1,091,014 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1972. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Aizawl ne. P. S. Sreedharan Pillai shi ne gwamnan jihar. Jihar Mizoram tana da iyaka da jihohin uku (Assam, Manipur da Tripura) da ƙasar biyu (Bangladesh da Myanmar).