Tripura

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Tripura
ত্রিপুরা
Tripura
Administration
Head of state Tathagata Roy (en) Fassara
Capital Agartala (en) Fassara
Geography
Tripura in India (disputed hatched).svg
Area 10486 km²
Borders with Assam, Mizoram, Sylhet Division (en) Fassara da Chittagong Division (en) Fassara
Demography
Population 3,673,917 imezdaɣ. (2011)
Density 350.36 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+05:30 (en) Fassara
tripura.gov.in
Taswirar yankunan jihar Tripura.

Tripura jiha ce, da ke a Arewa maso Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 10,491.65 da yawan jama’a 3,671,032 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1972. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Agartala ne. Ramesh Bais shi ne gwamnan jihar. Jihar Tripura tana da iyaka da jihohin biyu (Assam and Mizoram a Gabas, da ƙasar ɗaya (Bangladesh a Arewa, Kudu da Yamma).