Jump to content

Tamil Nadu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tamil Nadu
தமிழ்நாடு (ta)
తమిళనాడు (te)
തമിഴ്‌നാട് (ml)
ತಮಿಳುನಾಡು (kn)


Suna saboda Tamil (en) Fassara
Wuri
Map
 11°N 79°E / 11°N 79°E / 11; 79
ƘasaIndiya

Babban birni Chennai
Yawan mutane
Faɗi 72,147,030 (2011)
• Yawan mutane 554.73 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Tamil (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare na South India (en) Fassara
Yawan fili 130,058 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Madras State (en) Fassara
Ƙirƙira 26 ga Janairu, 1950
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Tamil Nadu Legislative Assembly (en) Fassara
Gangar majalisa Tamil Nadu Legislative Assembly (en) Fassara
• Governor of Tamil Nadu (en) Fassara R. N. Ravi (en) Fassara (10 Satumba 2021)
• Chief Minister of Tamil Nadu (en) Fassara M. K. Stalin (en) Fassara (7 Mayu 2021)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2 IN-TN
Wasu abun

Yanar gizo tn.gov.in


Tamil Nadu jiha ce, da ke a Kudancin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arbba’i 130,060 da yawan jama’a daya kai 72,147,030 (in ji ƙidayar shekarata 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1956. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Chennai ne. Banwarilal Purohit shi ne gwamnan jihar. Jihar Tamil Nadu tana da iyaka da jihohin da yankunan huɗu (Andhra Pradesh, Kerala, Karnataka da Puducherry).

Wasan kwallon Cricket shine fitaccen wasa a Tamil Nadu. Bayan Cricket kuma akwai wasanni daban daban sabod Jihar Tamil Nadu jiha ce wadda ta shahara sosai a fannin wasanni a kasar Indiya. Akwai kwararru kuma hazikai fitattun yan wasa a kowanne fanni.

Fannin tsaro

[gyara sashe | gyara masomin]