Jharkhand

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Jharkhand
झारखंड
Administration
Capital Ranchi (en) Fassara
Official languages Harshen Hindu
Geography
Jharkhand in India (claimed and disputed hatched).svg
Area 79714 km²
Borders with Bihar, Bengal ta Yamma, Odisha, Chhattisgarh da Uttar Pradesh
Demography
Population 32,988,134 imezdaɣ. (2011)
Density 413.83 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+05:30 (en) Fassara
jharkhand.gov.in
Taswirar yankunan jihar Jharkhand.

Jharkhand jiha ce, da ke a Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 79,710 da yawan jama’a 32,988,134 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 2000. Babban birnin jihar Ranchi ne ; birnin mafi girman jihar Jamshedpur ne. Draupadi Murmu shi ne gwamnan jihar. Jihar Jharkhand tana da iyaka da jihohin biyar : Bihar a Arewa, Uttar Pradesh a Arewa maso Yamma, Chhattisgarh a Yamma, Odisha a Kudu da Bengal ta Yamma a Gabas.