Lakshadweep
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
ലക്ഷദ്വീപ് (ml) ލަކްޝަދީބު (dv) | |||||
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Babban birni |
Kavaratti (en) ![]() | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 60,595 (2005) | ||||
• Yawan mutane | 1,893.59 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na |
South India (en) ![]() | ||||
Yawan fili | 32 km² | ||||
Altitude (en) ![]() | 16 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1 Nuwamba, 1956 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | IN-LD | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | lakshadweep.gov.in |


Lakshadweep ko Laccadive ko Laquedives yanki ne, da ke a tekun Lakshadweep, a ƙasar Indiya. Yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 32 da yawan jama’a 70,365 (in ji ƙidayar shekarar 2021). Yankin tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1956. Babban birnin yanki da birnin mafi girman yanki Kavaratti ne. Dineshwar Sharma shi ne shugaban yanki.
