Nagaland

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Nagaland
नागालैंड
Administration
Head of state Padmanabha Acharya (en) Fassara
Capital Kohima (en) Fassara
Geography
Nagaland in India (disputed hatched).svg
Area 16579 km²
Borders with Arunachal Pradesh, Assam da Manipur
Demography
Population 1,978,502 imezdaɣ. (2011)
Density 119.34 inhabitants/km²
Other information
nagaland.nic.in
Taswirar yankunan jihar Nagaland.

Nagaland jiha ce, da ke a Arewa maso Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 16,579 da yawan jama’a 1,980,602 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1963. Babban birnin jihar Kohima ne. Birnin mafi girman jihar Dimapur ne. R.N. Ravi shi ne gwamnan jihar. Jihar Nagaland tana da iyaka da jihohin huɗu (Arunachal Pradesh a Arewa, Assam a Yamma da Kudu, Manipur a Kudu) da ƙasar ɗaya (Myanmar a Gabas).