Arunachal Pradesh

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Arunachal Pradesh
অৰুণাচল প্ৰদেশ
ཨ་རུ་ནཱ་ཅལ་མངའ་སྡེ།
Administration
Head of state B. D. Mishra (en) Fassara
Capital Itanagar (en) Fassara
Geography
Arunachal Pradesh in India (claimed and disputed hatched).svg
Area 83743 km²
Borders with Assam, Nagaland, Kachin State (en) Fassara da Sagaing Region (en) Fassara
Demography
Population 1,382,611 imezdaɣ. (2011)
Density 16.51 inhabitants/km²
Other information
arunachalpradesh.gov.in
Taswirar yankunan jihar Arunachal Pradesh.

Arunachal Pradesh jiha ce, da ke a Arewa maso Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 83,743 da yawan jama’a 1,382,611 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1987. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar, Itanagar ne. B. D. Mishra shi ne gwamnan jihar. Jihar Arunachal Pradesh tana da iyaka da jihohin biyu (Assam da Nagaland, a Kudu) da ƙasashen uku (Bhutan a Yamma, Myanmar a Gabas da Sin a Arewa).