Telangana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Telangana
Administration
Head of state E. S. L. Narasimhan (en) Fassara
Capital Hyderabad
Geography
Telangana in India.svg
Area 112077 km²
Borders with Maharashtra, Andhra Pradesh, Karnataka da Chhattisgarh
Demography
Population 35,193,978 imezdaɣ. (2011)
Density 314.02 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+05:30 (en) Fassara
telangana.gov.in
Taswirar yankunan jihar Telangana.

Telangana jiha ce, da ke a Kudancin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 112,077 da yawan jama’a 35,193,978 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 2014. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Hyderabad ne. Tamilisai Soundararajan shi ne gwamnan jihar. Jihar Telangana tana da iyaka da jihohin huɗu (Maharashtra a Arewa, Chhattisgarh a Gabas, Karnataka a Yamma, Andhra Pradesh a Gabas da Kudu).