Hyderabad

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Hyderabad.

Hyderabad (lafazi: /haiderabad/) birni ne, da ke a jihar Telangana, a ƙasar Indiya. Shi ne babban birnin jihar Telangana. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane miliyan takwas. An gina birnin Hyderabad a karni na sha shida bayan haifuwan annabi Issa.