Jump to content

Maharashtra

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Maharashtra
महाराष्ट्र (mr)


Wuri
Map
 18°58′N 72°49′E / 18.97°N 72.82°E / 18.97; 72.82
ƘasaIndiya

Babban birni Mumbai
Yawan mutane
Faɗi 112,372,972 (2011)
• Yawan mutane 365.19 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Marati
Labarin ƙasa
Yawan fili 307,713 km²
Wuri mafi tsayi Kalsubai (en) Fassara (1,646 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Bombay State (en) Fassara da Hyderabad State (en) Fassara
Ƙirƙira 1 Mayu 1960
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Maharashtra Legislative Assembly (en) Fassara
Gangar majalisa Maharashtra Legislature (en) Fassara
• Governor of Maharashtra (en) Fassara Ramesh Bais (en) Fassara (18 ga Faburairu, 2023)
• Chief Minister of Maharashtra (en) Fassara Eknath Shinde (en) Fassara (30 ga Yuni, 2022)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2 IN-MH
Wasu abun

Yanar gizo maharashtra.gov.in…
Taswirar yankunan jihar Maharashtra.
maharshtra

Maharashtra jiha ce, da ke a Yammacin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 307,713 da yawan jama’a 112,374,333 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1960. Manyan biranen jihar su ne Mumbai ta Nagpur. Bhagat Singh Koshyari shi ne gwamnan jihar. Jihar Maharashtra tana da iyaka da jihohin biyar : Karnataka da Goa a Kudu, Telangana a Kudu maso Gabas, Chhattisgarh a Gabas, Gujarat da Madhya Pradesh a Arewa da Dadra da Nagar Haveli da Daman da Diu a Arewa maso Yamma.