Nagpur

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Kasuwar Sitalbudi, a Nagpur.

Nagpur birni ne, da ke a jihar Maharashtra, a ƙasar Indiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, akwai jimilar mutane 2,497,870. An gina birnin Nagpur a farkon karni na sha takwas bayan haifuwan annabi Issa.