Mumbai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgMumbai
मुंबई (mr)
Mumbai 03-2016 10 skyline of Lotus Colony.jpg

Wuri
Mumbai locator map.png
 19°04′34″N 72°52′39″E / 19.0759899°N 72.8773928°E / 19.0759899; 72.8773928
ƘasaIndiya
Jihar IndiyaMaharashtra
Babban birnin
Maharashtra (1960–)
Bombay State (en) Fassara (1947–1960)
Bombay Presidency (en) Fassara (1687–1947)
Mumbai City district (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 15,414,288 (2018)
• Yawan mutane 25,562.67 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare na Konkan (en) Fassara
Yawan fili 603 km²
Altitude (en) Fassara 14 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1507
Tsarin Siyasa
• Shugaban gwamnati Kishori Pednekar (en) Fassara (22 Nuwamba, 2019)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 400001
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 0022
Wasu abun

Yanar gizo portal.mcgm.gov.in
Mumbai.

Mumbai ko Bombay birni ne, da ke a jihar Maharashtra, a ƙasar Indiya. Shi ne babban birnin jihar Maharashtra. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 21,357,000 (miliyan ashirin da ɗaya da dubu dari uku da hamsin da bakwai). An gina birnin Mumbai a karni na sha shida bayan haifuwan annabi Issa.