Jump to content

Rajasthan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rajasthan
राजस्थान (hi)
રાજસ્થાન (gu)


Suna saboda sarki
Wuri
Map
 27°N 74°E / 27°N 74°E / 27; 74
ƘasaIndiya

Babban birni Jaipur
Yawan mutane
Faɗi 68,548,437 (2011)
• Yawan mutane 200.28 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Harshen Hindu
Labarin ƙasa
Yawan fili 342,269 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi United State of Rajasthan (en) Fassara
Ƙirƙira 30 ga Maris, 1949
26 ga Janairu, 1950
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Rajasthan Legislative Assembly (en) Fassara
Gangar majalisa Rajasthan Legislative Assembly (en) Fassara
• Shugaban ƙasa Kalyan Singh (en) Fassara (4 Satumba 2014)
• Chief Minister of Rajasthan (en) Fassara Bhajan Lal Sharma (en) Fassara (15 Disamba 2023)
Bayanan Tuntuɓa
Lamba ta ISO 3166-2 IN-RJ
Wasu abun

Yanar gizo rajasthan.gov.in
Taswirar yankunan jihar Rajasthan.

Rajasthan jiha ce, da ke a Arewacin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 342,239 da yawan jama’a 68,548,437 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1949. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Jaipur ne. Kalraj Mishra shi ne gwamnan jihar. Jihar Rajasthan tana da iyaka da jihohin biyar (Punjab a Arewa, Haryana da Uttar Pradesh a Arewa maso Gabas, Madhya Pradesh a Kudu maso Gabas, Gujarat a Kudu maso Yamma), da ƙasa ɗaya (Pakistan a Yamma da Arewa maso Yamma).