Goa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Goa
गोवा
Administration
Head of state Mridula Sinha (en) Fassara
Capital Panjim (en) Fassara
Official languages Konkani (en) Fassara
Geography
Goa in India (claimed and disputed hatched).svg
Area 3702 km²
Borders with Maharashtra da Karnataka
Demography
Population 1,458,545 imezdaɣ. (2011)
Density 393.99 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+05:30 (en) Fassara
goa.gov.in
Taswirar yankunan jihar Goa.

Goa jiha ce, da ke a Yammacin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 3,702 da yawan jama’a 1,458,545 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1987. Babban birnin jihar Panaji ne. Birnin mafi girman jihar Vasco da Gama ne. Satya Pal Malik shi ne gwamnan jihar. Jihar Goa tana da iyaka da jihohin biyu: Maharashtra a Arewa, Karnataka a Gabas da Kudu.